rachelua_ha_psa_tn_l3/143/05.txt

18 lines
956 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "nasararka",
"body": "Suna mai zuzzufar ma'ana \"nasarar\" za'a iya fassara ta yin amfani da fi'ili \"gama yin.\" AT: \"duk abin da ka gama yin\" ko \"dukkan abubuwa masu girma da ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Na tada hannuwana zuwa gare ka cikin addu'a",
"body": "\"yi addu'a gare ka da hannuwana tada a sama a gefena\""
},
{
"title": "raina yana da ƙishinka cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa",
"body": "Marubucin zabura yana magana game da so ya zama tare da Allah sai ka ce yana cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa kuma har ila yau yana kusan ya mutu da ƙishi. AT: \"Ina son in zauna tare da kai yadda wani mutum cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa wanda yana jin kishinrwa sosai.\""
},
{
"title": "raina yana da ƙishinka",
"body": "Marubucin zabura yana marmarin sani Yahweh. Tsananin marmarinsa don ya san Yahweh yana kamar wani wanda ya na jin kishinrwa sosai. AT: \"Ina marmarinka\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]