"body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce Yahweh mutum ne wanda ke da bukata ya zo daga wani wuri don ya taimaki shi. Abin da marubucin zabura ya so Yahweh ya yi za'a iya bayyana ta a fili. AT: \"zo da sauri don ka taimaki ni\" (Dubi: figs_personification da figs_explicit)"
"body": "\"hannuwa da na tãda sama.\" Tãda hannuwa wata kalma ce a madaɗin addu'a. Mutane sun tãda hannuwansu sa'ad da suka yi addu'a ko yi yabon Yahweh. Duba yadda ka fassara ta \"tãda hannuwan ka sama\" cikin 134:1."
"body": "zama kamar da dabba da za'a kona akan bagade cikin maraice. Marubucin zabura yana magana sai ka ce yana so Yahweh ya zama kamar da jin daɗin da shi kamar yadda yana tare da masu kawo dabbobi don hadaya. Ya so Yahweh ya zama da jin daɗin saboda marubucin zabura yana yin addu'a ko saboda kalmomin addu'arsa. (Dubi: figs_metonymy)"