"body": "Yin dariya an yi maganan ta sai ka ce bakunansu shine gangan kuma dariyarsu ya ke cikin ta. \nza'a iya bayyana cewa wannan dariyan amsa ne zuwa ga murnarsu. AT: \"mun yi dariya don murna\" (Dubi: figs_metaphor da figs_explicit)"
"body": "Fi'ilin \"suna cika\" za'a iya bayyana ta a bayyane. Rera waka an yi magana ta anan sai ka ce harsunansu su ne ganga da kuma rera waka na cikin su. AT: \"harsunanmu sun cika rerawar waka\" ko \"mun rera waƙoƙin murna\" (Dubi: figs_ellipsis da figs_metaphor)"
"body": "\"mutanen al'ummai sun ce a tsakani kansu.\" An yi amfani da wakilin suna kafin an gabatar da abin da tana nassoshin. Wannan sabon abu ne sosai. "