"body": "Tana nuna cewa marubuci yana yin biyayya da umarnan Allah. Cikakke ma'ana wannan bayyani ana iya sa ta bayyane. AT: \"gama ka ajiye ni da rai saboda ina biyayya da su\" (Dubi: figs_explicit)"
"body": "Kokari kwarai don biyayya da umarnan Allah an yi magana game da sai ka ce umarnan wani abu ne wanda tilas mutum ya bincika. (Dubi: figs_metaphor)"