rachelua_ha_psa_tn_l3/119/33.txt

22 lines
660 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "HE",
"body": "Wannan shine sunan baki na biyar haruffan Hebraniyawa. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 33-40 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "umarnanka",
"body": "Wannan shine atat hanya da ke bayyna Doka Musa."
},
{
"title": "har ga ƙarshe",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"gaba daya\" ko 2) \"ƙarshe rayuwar ta\" ko 3) \"zuwa ga ƙarshen lokaci.\""
},
{
"title": "kiyaye shari'arka",
"body": "\"Yin biyayya da shari'ar ka\""
},
{
"title": "Zan lura da ita da dukkan zuciyata",
"body": "\"Zan yi biyayya da shari'arka lalle\" ko \"Ina ɗaure gaba daya da yin abin da ta na faɗa\""
}
]