rachelua_ha_psa_tn_l3/119/127.txt

10 lines
511 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "na bi umarninka a hankali",
"body": "Mutum yana biyayya da dukkan umarnin Allah a hankali an yi magana game da sai ka ce umarnin suna bida mutum kuma cewa zai bi daga baya. AT: \"Na yi biyayya da dukkan umarninka a hankali\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kowacce hanya ta ƙarya",
"body": "Mutane masu yi abin da ke mugu an yi magana game da sai ka ce suna tafiya akan hanya da ba daidai ba. AT: \"dukkan hanyoyin marasa kyau da wasu mutane ke zama\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]