"body": "Marubucin zabura yana rokon Allah don nuna cewa yana da ɗaukaka. Kasancewa da ɗaukaka bisan sammai na wakiltar kasancewa da girma. AT: \"Allah, nuna cewa kana da ɗaukaka bisan sammai\" ko \"Allah, nuna cewa kana da girma a cikin sammai\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Domin waɗanda kake ƙauna na bukata ceto\" ko \"ceton waɗanda kana ƙauna\" (Dubi: figs_activepassive)"