rachelua_ha_psa_tn_l3/104/08.txt

18 lines
793 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Duwatsu sun tashi, kwarurruka kuma suka bazu ",
"body": "Anan marubucin zabura na magana da Allah na haddasa duwatsu da kwarurruka su gusar da kuma su canza sai ka ce suna zabi gusar da kansu. An kwatanta su ne domin a jadada ikon Allah. (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "iyakar da ba zasu tsallake ba",
"body": "Anan marubucin zabura na magana na haddasa iyakar ruwaye da ba zasu tsalleke ba wanda ya halita domin su sai ka ce ruwaye da kansu sun zaba da ba zasu tsalleke ta ba. An kwatanta su haka don a jadada iznin Allah bisan su. AT: \"iyakar domin su da ba su iya tsalleke ba\" (Dubi: figs_personification) "
},
{
"title": "iyakar",
"body": "\"layi\" ko \"mararraba\""
},
{
"title": "masu ",
"body": "Kalma \"su\" na nufi da ruwaye."
}
]