rachelua_ha_psa_tn_l3/94/03.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Har yaushe miyagu, Yahweh har yaushe miyagu za suyi farinciki",
"body": "Marubucin zabura ya yi ta maimata tambayan don nuna cewa bai jidadi ba da yadda Yahweh ya yarda miyagu su yi farinciki. Wannan tambayar da ba ta damu da amsa ba. ana iya jjuya ta kamar wata kalma. AT: \"Ka jira na sawon lokaci Yahweh; ka jira na sawon lokaci da ka tsayad da miyagu daga farinciki.\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "miyagu za suyi farinciki",
"body": "Don mene ne miyagu suke farinciki za'a iya bayyana ta a fili. AT: miyagu za suyi farinciki saboda ba ka taba horansu domin mugu ayyuka da sun yi\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "Dukkan masu aikin mugunta suna ta yin maganganunsu na wauta",
"body": "Marubucin zabura ya rubuta game da miyagu suna magana sai ka ce kalmominsu ruwa ce da ke kasancewa an zubar waje. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": " Duk masu mugunta suna fahariya",
"body": "\"Dukan waɗanɗa suna yin alfahari da mugunta game da mugu ayyukansu da halinsu\" (Dubi: figs_explicit) "
}
]