"body": "Maganar \"gadon wahala\" tana nufin lokacin da mutum yake kwance a gado saboda rashin\nlafiya. AT: \"Lokacin da bashi da lafiya kuma yana kan gado, Yahweh zai taimake\nshi\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Maganar \"gadon warkewa\" tana nufin lokacin da mutum yake hutawa a gado kuma ya warke\ndaga rashin lafiyarsa. Madadin fassara: \"kai, Yahweh, za ku warkar da shi daga cutar sa\"\n(Duba:"