rachelua_ha_psa_tn_l3/101/04.txt

18 lines
840 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "mai fankama da rashin hankali ba",
"body": "Wannan jimla biyu na ma'ana yana na asalinta abu daya `kuma na jadada yadda girman kai mutanen nan yake. (Dubi: figs_doublet)"
},
{
"title": "Zan nemi masu aminci na ƙasar su zauna a gefena",
"body": "Wannan yana ma'ana cewa Dauda zai kyale waɗannan mutane su zama kusa da shi kuma su yi zama da shi. AT: \"Zan kyale masu aminci a kasar su zauna da ni\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": " masu aminci",
"body": "Wannan yana nufa mutane wanda suna da aminci ga Allah. AT: \"mutane masu aminci\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "tafiya cikin gaskiya",
"body": "Anan Dauda yana magana game da \"rayuwa\" sai ka ce suna \"tafiya.\" AT: \"yin zama cikin a hanyar ta gaskiya kums da daidai\" ko \"yin zama rayuwa da aminci\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]