rachelua_ha_psa_tn_l3/91/10.txt

10 lines
685 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ba mugun abin da zai same ka ... ba wani abu mai cutarwa da zai kusanci gidanka",
"body": "\"Ba abu mugun da zai faru da kai\" (Gani: figs_idiom) ... Marubucin zabura yayi magana game da mutane waɗanɗa ke wahal da wasu ko da ya ke kamar su ne cutar su ne sanadin. AT: \"ba wani da zai iya cutar da iyalinka\" (Dubi: figs_personification and figs_metonymy)"
},
{
"title": "Domin zai umarci ... a cikin dukkan hanyoyinka",
"body": "\"Yahweh zai umurta\" ... Marubucin zabura yayi magana game da hanya da mutum ke rayuwar ransa sai ka ce hanya ce kasa wanda mutum ke yi tafiya. AT: \"cikin dukkan abu da ka yi\" ko \" dukkan lokaci\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]