rachelua_ha_psa_tn_l3/32/09.txt

6 lines
400 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Kada ka zama kamar doki ko kamar alfadari, wanda ba shi da fahimta",
"body": "Marubucin ya kwatanta mutane da rashin fahimta ga dawakai da alfadarai. Mai yiwuwa\nma'anoni su ne (1) marubucin yana faɗar kalmomin Yahweh ga masu karatunsa, \"Dukku kada\nku zama kamar doki ... babu fahimta\" ko (2) Yahweh yana magana da marubucin kamar yana\nmagana da gungun mutane ne. (Duba:"
}
]