rachelua_ha_psa_tn_l3/115/01.txt

22 lines
730 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ba gare mu ba, Yahweh, ba gare mu ba",
"body": "Marubucin ya maimaita jimla \"Ba gare mu ba\" domin ya jadada cewa ba su cancanci su karba daraja da ya dace wa Yahweh kadai ba. Idan wajibi ne, jimla na fi'ili ana iya kawota anan. AT: \"Kada ka kawo daraja gare mu, Yahweh\" (Dubi: figs_doublet Dubi figs_ellipsis)"
},
{
"title": "amma ga sunanka ka kawo daraja",
"body": "Anan kalman \"suna\" na wakiltar Yahweh, kansa. AT: \"amma ka kawo daraja ga kanka\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]