rachelua_ha_psa_tn_l3/34/07.txt

10 lines
445 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ku ɗanɗana ku kuma gani cewa Yahweh na da kyau",
"body": "An yi magana game da nagartar Yahweh a matsayin abin da za a ɗanɗana kuma a gani.\nMadadin fassarar: \"Gwada kuma ku gani cewa Ubangiji nagari ne\" (Duba:"
},
{
"title": "Babu rashi ga waɗanda ke tsoronsa",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. Madadin fassara: \"Waɗanda ke tsoron sa\nkoyaushe suna da abin da suke buƙata\" (Duba:"
}
]