rachelua_ha_psa_tn_l3/116/03.txt

22 lines
877 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum wanda ya hada wannan zabura yana cigaba da magana."
},
{
"title": "Sarƙoƙin mutuwa sun kewaye ni",
"body": "Marubucin yana magana game da mutuwa sai ka ce ita ne mutum wanda zai kama shi kuma ya daura shi da igiyoyi. Dubi yadda ka fassara wannan a 18:4. AT: \"Ina ji kamar na yi kusa in mutu\" (Dubi: figs_personification da figs_metaphor)"
},
{
"title": "tarkon Lahira kuma ya fuskance ni",
"body": "Marubucin yana magana game da \"Lahira,\" wurin matattu, sai ka ce ita ne mutum wanda zai yi masa maƙarƙashiya da tarkon. AT: \"Na ji kamar ina shirye in shiga kabari\" (Dubi: figs_personification and figs_metaphor)"
},
{
"title": "kira ga sunan Yahweh",
"body": "Anan kalman \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"kira ga Yahweh\" (See: figs_metonymy)"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]