2020-12-23 19:43:16 +00:00
[
{
"title": "Bari sama da ƙasa su yabe shi",
2020-12-23 19:45:16 +00:00
"body": "Anan ana maganar sama da ƙasa da tekuna kamar mutane ne masu iya yabon Allah. (Duba: figs_personification)"
2020-12-23 19:43:16 +00:00
},
{
"title": "tekuna da dukkan abubuwan dake iyo a cikinsu",
2020-12-23 19:47:18 +00:00
"body": "An nuna cewa \"Bari ... yabe shi\" ya kamata a fahimta anan. AT: \"ya bar shi tekuna\nkuma duk abin da ya motsa a cikinsu ya yabe shi\" (Duba: figs_ellipsis)"
2020-12-23 19:43:16 +00:00
},
{
2020-12-23 19:45:16 +00:00
"title": "Gama Allah zai ceci Sihiyona",
2020-12-23 19:47:18 +00:00
"body": "Anan \"Sihiyona\" tana nufin mutanen da suke Sihiyona. AT: \"Allah zai ceci\nmutanen Sihiyona\" (Duba: figs_metonymy)"
2020-12-23 19:43:16 +00:00
}
]