"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) \"ya faɗi abubuwa marasa ma'ana\" ko 2) makiyansa su faɗi abin\ndon ya sa ya yi tunanin cewa su abokansa ne alhalin ba su ba. AT: \"yana faɗin\nabubuwan yaudara\" ko \"suna nuna kamar sun damu da ni\" (Duba: figs_idiom)"