"body": "Marubucin yayi maganar halakar miyagu kamar sune ciyawa ko furannin furanni a filin da aka ƙone bayan girbi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai\nhallaka su kamar yadda wuta ta juya ciyawar filin ta zama hayaƙi\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"