"body": "Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa ba zai da kima a wurin Allah ba idan ya mutu. AT: \"Babu fa'ida idan na mutu na gangara zuwa kabari.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don ya nanata cewa gawarsa da lalatacciyar jikinsa ba za su iya yabon Allah ba. AT: \"Tabbas ƙurar ba za ta yabe ku ba ko ta gaya wa wasu game da amincinku ba.\" (Duba: figs_rquestion)"