"body": "Tsohon rubutu yana da wuyar fahimta. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"taskace\" kwatanci ne\nna ƙaunatacce, kuma \"wadatattunku\" yana nufin mutanen da Allah yake ƙauna. AT: \"zaku cika cikunnin mutanen da kuke so da wadata\" ko 2) \"wadatattunku\" yana nufin dukiyar da Allah yake baiwa mutane, \"mutanen wannan duniyar\" AT: \"ku za su cika cikinsu da dukiya mai tarin yawa\" (Duba: figs_idiom da figs_metaphor)"