rachelua_ha_psa_tn_l3/128/03.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": " kamar inabi mai bada 'ya'ya a cikin gidanka",
"body": "Matar ne an yi magana game da ita kamar inabi mai ba da 'ya'ya masu yawa. Wannan na nuna cewa 'ya'ya suna kamar 'ya'yan itace kuma matar aure zai zama da 'ya'ya masu yawa. AT: \"ba da 'ya'ya sosai kuma ba ka yara masu yawa\" (Dubi: figs_simile) "
},
{
"title": "'ya'yanka zasu zama kamar itatuwan zaitun",
"body": "An kwatanta 'ya'ya da itatuwan zaitun saboda yadda su kan yi girma su kewaye wani abu. 'Ya'yan zasu kewaye tebur kuma su sa ta cika. AT: \"zaka zama da 'ya'ya masu yawa wanda zasu yi girma kuma su ɓunkasa\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "kewaye da teburinka",
"body": "Wannan na nufin da wuri inda iyali na taru su ci abinci. Sau da yawa, dukkan waɗanda ke cin abinci a teburin mutum suna karkashin ikon ko mulkinsa"
},
{
"title": "mutumin zai zama mai albarka wanda ya ke girmama Yahweh",
"body": "Wannan za'a iya bayyana ta kamar yadda wani fi'ili mai ƙuzari. \"Yahweh zai albarkace mutumin wanda yana girmama shi\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "dukkan kwanakin rayuwarka",
"body": "\"cikin rayuwarka\""
}
]