2020-06-11 17:45:54 +00:00
[
{
2020-06-11 17:47:54 +00:00
"title": "Muhimmin Bayyani:",
2020-09-01 15:07:25 +00:00
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
2020-06-11 17:45:54 +00:00
},
{
2020-06-11 17:47:54 +00:00
"title": "da dukkan zuciyata",
2020-09-01 15:05:25 +00:00
"body": "A nan kalman \"zuciya\" na wakiltar dukan kasancewa na cikin mutum da motsin zuciyarsa. AT: \"da dukan abin da na ke\" (Dubi: figs_metonymy)"
2020-06-11 17:45:54 +00:00
},
{
2020-06-11 17:55:54 +00:00
"title": " a cikin taron masu adalci, a cikin tattaruwarsu",
2020-06-11 18:02:14 +00:00
"body": "Waɗannan jimla biyu na nufi cewa abu daya kuma za'a iya hada su in wajibi ce. AT: \"a cikin taron mutane masu adalci\" (Dubi: figs_doublet)"
2020-06-11 17:45:54 +00:00
},
{
2020-06-11 19:47:00 +00:00
"title": "ana jira da ɗoki ga dukkan waɗanda ke marmarin su",
2020-06-11 19:57:00 +00:00
"body": "Kalma nan \"su\" na nufin da ayyukan Yahweh.\" Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"dukan waɗanda ke marmarin ayyukan Yahweh na jiran su da ɗoki\" (Dubi: figs_activepassive)"
2020-06-11 17:45:54 +00:00
},
{
2020-06-11 19:59:00 +00:00
"title": "ana jira da ɗoki",
2020-06-11 20:03:00 +00:00
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) \"biɗa daga bisani\" ko 2) \"naxarin.\""
2020-06-11 17:45:54 +00:00
}
]