rachelua_ha_psa_tn_l3/143/01.txt

22 lines
790 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ka ji addu'ata",
"body": "Kalmomin \"addu'arta\" su wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin mutum domin mutum wanda yake yin addu'a. Duba yadda waɗannan kalmomin an fassara su cikin 39:12. AT: \"Ka kasa kunne gare ni sa'alin da ina yin addu'a gare ka\" ko \"Ka zama a shirye don yin abin da na roke ka ka yi\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kada ka gabatar da bawanka a gaban shari'a",
"body": "\"In ka yarda kada ka sharanta\" ko \"Ina rokonka kada ka sharanta\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "bawanka",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]