"body": "Sharuddan mai banbancewa \"rana\" da \"dare\" na nufi da waɗannan matuka da kowane abu a tsakanin. AT: \"Allah yana kare ka daga abubuwa dukkan lokatai\" (Dubi: figs_merism)"
"body": "Tana nuna cewa \"ba zai cuce ka ba\" an nuna ta anan. Cikakkeyar ma'ana wannan bayyani mai yiwuwa a mai da ita mai sauƙin ganewa. AT: \"ko kuma wata da zai cuce ka da dare\" (Dubi: figs_ellipsis)"