rachelua_ha_psa_tn_l3/115/17.txt

18 lines
955 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Matattu",
"body": "Siffa \"Matattu\" mai yiwuwa a fassara ta da jimlar suna. AT: \"Mutane wanda suka mutu\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "ko kuwa wani wanda ya gangara cikin shiru",
"body": "Wannan jimla layi daya na da ma'ana mai kama da jimla kafin ita. Fi'ilin mai yiwuwa a kawota daga jimla wanda ya rigaya don samu ma'ana a bayyane. AT: \"ko kuwa wani wanda ya gangara cikin shiru ya yabe Yahweh\" (Dubi: figs_ellipsis da figs_parallelism)"
},
{
"title": "ko kuwa wani wanda ya gangara cikin shiru",
"body": "Marubucin na magana game da kabari ko wurin matattu kamar wurin da ke shiru inda babu wani da zai iya magana. Wannan shine kalma da ake anfani da ita domin gudun kunyatarwa domin mutuwa. AT: \"ko kuwa wani wanda ya tafi zuwa wurin matattu\" (Dubi: figs_metaphor da figs_euphemism)"
},
{
"title": "Amma mu ",
"body": "Kalmar \"mu\" na nufin da mutane Isra'ila wanda suna da rai har yanzu."
}
]