"body": "Anan \"tushe\" ť na iya nufin doka da oda. Ana tambayar wannan tambaya ta lafazi don ƙara\nƙarfafawa. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Mutanen kirki ba za su iya\nyin komai ba yayin da ba a hukunta mugaye lokacin da suka ƙi bin dokoki!\" (Duba: figs_rquestion)"