[
{
"title": "Ka bishe ni ta tafarkin dokokinka",
"body": "\"Ka bishe ni bisa fa dokokinka\" ko \"Ka koya mani yin biyayya da dokokinka.\" An kwatanta dokokin Allah da hanyar da mutum ke tafiya cikin biyayya da Allah. (Dubi: figs_metaphor) "
},
"title": "Ka jagoranci zuciyata ga",
"body": "Wannan shine salon zance. \"Zuciya\" anan na nufin da son rai, muraɗin da zaɓi shugabanta rayuwan wani. AT: \"Sa ni in so\""
"title": "",
"body": ""
}
]