[
{
"title": "yana agajin",
"body": "Allah yana taimakon wani mutum ya yi magana sai ka ce yana ɗaga su sama. (Dubi: figs_metaphor)"
},
"title": "Allahnki, Sihiyona",
"body": "Anan \"Sihiyona\" na gabatad da dukkan mutane Isra'ila. Marubucin ya yi magana da mutane Isra'ila sai ka ce suna can suna kasa kunne gare shi. AT: \"Allahnki, mutane Isra'ila\" (See: figs_metonymy and figs_apostrophe)"
"title": "domin dukkan tsararraki",
"body": "Kalmomi \"zai yi mulki\" suna "
}
]