"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da waɗanɗa suna hukunci sai ka ce shawara da sun yanka kenan. Suna mai zuzzurfar ma'ana \"hukunci\" ana iya fassara ta da fi'ili \"hukunta.\" AT: \"mahukunta zasu hukunta da adalci\" ko \"mahukunta zasu yanke shawara da adalci\" (Dubi: figs_metonymy da figs_abstractnouns) "
"body": "Siffa kalma nan \"masu zuciya nagari\" ana iya fassara ta kamar maganan suna. AT: \"waɗanɗa zuciyar su na nan daidai da Allah\" (Dubi: figs_nominaladj)"