rachelua_ha_psa_tn_l3/127/01.txt

18 lines
739 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "ka tashi da wuri, ka dawo gida da latti",
"body": "Mutum wanda yake aikin ƙwarai sau da yawa ya kan tashi da wuri da safe kuma ya koma gida da latti da dare."
},
{
"title": "ci gurasar aiki tuƙuru",
"body": "Wannan shine "
}
]