rachelua_ha_psa_tn_l3/147/12.txt

18 lines
673 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Yerusalem ... Sihiyona",
"body": "Marubuci yana magana da Yerusalem, wanda yana ko da yaushe kira Sihiyona, sai ka ce ita wani mutum. Sunaye birni sune kalma (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin mutane wanda ke zama cikin ta. AT: \"mutanen Yerusalem ... mutane Sihiyona\" (Dubi: figs_personification da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Gama yana ƙarfafa ƙarafun ƙofofinki",
"body": "Jimla \"ƙarafun ƙofofinki\" na gabatad da birni kamar wani dukka. Yahweh zai sa Yerusalem a daure daga mamayewa abokan gaba. AT: \"domin yana kare Yerusalme"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]