"body": "An yi kalmomin suna iya bayyana a sarari: \"ya saukar da wasu mutane ya kuma ɗauke\nwasu mutane sama.\" Kalmomin \"ya saukar da ƙasa\" da \"tayar da su\" kwatanci ne na Allah yana sa mutane su zama masu iko kuma ya karɓe ikonsu. AT: \"ya naɗa mutum ɗaya\nsarki a maimakon wani mutum\" ko \"ya ƙwace ikon mutum ɗaya ya ba wani mutum iko\" (Duba: figs_explicit da figs_metaphor)"