"body": "Marubucin yayi maganar tsarkakakken kansa kamar ya wanke hannayensa da rashin laifi\nmaimakon ruwa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 26: 6.\nAT: \"ayyukana sun kasance tsarkakakku\" ko \"Na wanke hannuwana don nuna ba\nni da laifi\" (Duba: figs_metaphor)"