"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) kalmar \"hannu\" alama ce don ƙarfi. AT: \"daga ikon\nmugaye, daga ikon azzalumai\" ko 2) \"hannu\" yana nufin mutumin da kansa. AT:\n\"daga mugaye, daga marasa adalci ... mutane\" ko \"don mugaye da marasa adalci ... mutane ba\nza su iya cutar da ni ba\" (Duba: figs_metonymy)"