"body": "\"yana ɗauke da kayanmu masu nauyi a kowace rana.\" Maganar Ubangiji ga mutanensa ana\nmaganarsa kamar yana ɗauke da matsalolinsu kamar nauyi. (Duba: figs_metaphor)"
"body": "An ambaci Allah a matsayin jarumi wanda zai kashe maƙiyansa ta hanyar buge su a\nkawunansu don ya kashe su. AT: \"zai kashe makiyansa ta hanyar buge su a kai\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_explicit)"