"body": "Ana magana akan Allah a matsayin Allah mai jinƙai wanda yake aiki kamar uba ga marayu.\nAT: \"Wanda ya zama kamar uba ga yaran da basu da iyaye\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Ana magana akan Allah kamar yana sanya mutane masu kadaici cikin dangi. \"Allah yana samar da iyalai ga waɗanda ba su da wanda za su zauna tare da su\" (Duba: figs_metaphor)"