rachelua_ha_psa_tn_l3/44/01.txt

14 lines
627 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Mun ji da kunnuwanmu, Allah",
"body": "Kalmar \"kunnuwa\" tana ƙara girmamawa ga maganar da suka ji kuma suka fahimci abubuwan da marubucin yake shirin bayyanawa. Marubucin yayi wannan bayani ga Allah. AT: \"Allah, mun ji sarai\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Ka kore al'ummai da hannunka",
"body": "\"Kun tilasta wa mutane daga wasu al'ummomin ficewa\""
},
{
"title": "ka dasa mutanenmu",
"body": "Marubucin yayi maganar Allah yasa Israilawa su zauna a cikin ƙasa kamar yana dasa su ne a\ncikin ƙasa kamar itaciya. AT: \"kun sa mutanenmu suka zauna a can\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]