"body": "Ma'ana anan shine marubuci baya damuwa da makiyansa domin shi babban baƙon Ubangiji ne sabili da haka kariya daga cutarwa. AT: \"duk da kasancewar magabtana\""
"body": "A nan kopin giya wanda yake malala yana wakiltar albarkatu masu yawa. AT:\n\"Kun cika ƙoƙona sosai har ya malalo\" ko \"Kuna ba ni albarkoki da yawa\" (Duba: figs_idiom)"