rachelua_ha_psa_tn_l3/22/03.txt

10 lines
543 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "kana zaman sarki tare da yabon Isra'ila",
"body": "\"yabon Isra'ila sune kursiyin da kake zaune a matsayin sarki.\" An bayyana yabon Israila kamar suna kursiyi ne wanda Allah zai zauna ya yi mulki a kansa, ko kuma gidan da Allah zai zauna a\nciki. AT: \"kai sarki ne kuma mutanen Isra'ila sun yaba maka\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": " kunyata ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"kun cece su\" ko \"kun yi\nmusu abin da suke buƙatar ku yi\" (Duba: figs_doublenegatives)"
}
]