"body": "Anan Dauda yayi magana game da \"kiran taimako\" kamar dai mutum ne wanda zai iya zuwa gaban Yahweh. AT: \"Na yi masa addu'a\" (Duba: figs_personification)"
"body": "Anan Dauda yayi magana game da yadda Yahweh ya ji kukansa na neman taimako. An\nmaimaita ra'ayin don girmamawa. AT: \"ya ji roko na\" (Duba: figs_parallelism)"