"body": "Dauda yana magana game da mugu mutane sai ka ce su takuba ne suke amfani kamar makamai. AT: \"daga mugun mutane wanda suna kokari su kashe shi\"(Dubi: figs_metonymy)"
"body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) Dauda yana magana game da al'ada na daga hanun dama ya rantse cewa abin da wani yana so ya fada cikin kotu gaskiya ne, \"suna karya ko da lokacin suna rantsuwa gaya gaskiya,\" ko 2) \"hannun dama\" musili domin iko, \"duk abin da suka samu, sun samu ne ta wuri gaya karairayi.\" Fassara waɗannan kalmomi kamar yadda ka fassara su a 144:7. (Dubi: figs_metaphor)"