"body": "Waɗannan mai yiwuwa ya kammata kasantuwa fassara ta kamar yin rokon, ba umarnin ba, tun da maburucin zabura ya dauki Allah da girma fiye da shi."
"body": "Zai yiwuwa ma'ana su ne 1) tsaga sararin a ɓude ko 2) lankwasa sammai kamar wani rashe itace dake lankwasawa sa'ad da wani yana tafiya akan ta ko kamar yadda wani ya lankwasa baka kafin ya yi harbi kibiyoyi. "