"body": "Dokokin Allah na kasancewa gaskiya a koyaushe da kuma cikakke an yi magana game da sai ka ce dokokin Allah wani abu ne wanda ta na da faɗi da ba ta ta da iyakar faufau. AT: \"amma dokokinka basu da karshe\" ko \"amma dokokinka suna nan har abada\" (Dubi: figs_metaphor)"