"body": "Anan zama wakiltar hukunci. Abin da ya zauna a kansa ana iya bayyana shi a sarari. AT: \"yana mulki a cikin sammai\" ko \"yana zaune akan kursiyinsa a sama\" (Duba: figs_explicit da figs_metonymy)"
"body": "\"Ubangiji yana izgili da mutanen.\" Dalilin da ya sa yake musu ba'a za a iya bayyana a sarari.\nAT: \"Ubangiji yana izgili da su saboda dabarun wautarsu\" (Duba: figs_explicit)"