rachelua_ha_psa_tn_l3/72/04.txt

10 lines
536 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya ragargaza azzalumi",
"body": "Marubucin yayi magana game da sarki wanda ya kayar ko azabtar da mutanen da ke zaluntar\nwasu kamar dai waɗancan mutane abubuwa ne waɗanda sarki zai farfashe. Madadin fassara:\n\"azabtar da mutumin da ya zalunci wasu\" (Duba:"
},
{
"title": "muddin rana tana haskakawa, wata kuma yana nan har zuwa",
"body": "Rana da wata wata ma'ana ce ta yini da dare, waɗanda suke tare da juna abune mai ma'ana\nhar abada. Madadin fassara: \"har abada, ba tare da ƙarewa ba\" (Duba:"
}
]