rachelua_ha_psa_tn_l3/119/69.txt

18 lines
588 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Mai girman kai",
"body": "Wannan siffa mara muhimmanci ana iya bayyana ta kamar ita siffa ne. AT: \"Mutane masu girman kai\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "rufe ni da ƙarairayi",
"body": "Mutane na faɗin ƙarairayi masu yawa game da mutum an yi magana game da sai ka ce sun sa mutum mai dati ta wurin yada ƙarairayi bisan sa. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "da dukkan zuciyata",
"body": "Anan \"zuciya\" na gabatad da son rai mutum. AT: \"da dukan alkawari\" ko \"gaba daya\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]