[
{
"title": "zai duba wannan",
"body": "\"zai duba cewa abubuwa suna tafi da kyau domin mutum mai tsoron Allah.\" Kalman \"wannan\" na nufin da kome da kome da kyau wanda marubucin ya bayyana ta cikin ayoyin baya game da mutum mai tsoron Allah."
},
"title": "",
"body": ""
}
]