rachelua_ha_psa_tn_l3/95/01.txt

18 lines
851 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "ga dutsen cetonmu",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da Yahweh sai ka cr Yahweh wani babban tsauni ne da mutane za su hau don su zama sa lafiya. AT: \"dutsen inda muna iya je kuma Allah zai cece mu.\" Dubi yadda \"dutse\" da \"cetona\" an fassara su cikin 18:46. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zo gabansa",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce yana gaya wa masu karatu su tafi zuwa cikin ɗakin kursiyi na sarki. AT: \"tafi zuwa inda ya ke\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "mai girma da yafi dukkan alloli",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana suna nan cewa Yahweh shine mai girma sarki 1) \"wanda ke mulki a kan dukan sauran alloli.\""
}
]