"body": "\"duka karami da mai girma.\" Zai yiwu ma'ana sune cewa wannan na nufin 1) zuwa ga matsayin na zaman jama'a ko 2) zuwa ga shekaru. ko dai cikin hali, matuka biyu na gabatad da kowane mutum, ko da kuwa da shekaru ko matsayi na zaman jama'a. (Dubi: figs_merism)"
"body": "Marubucin yana magana game da lambar na 'ya'ya da mutane Isra'ila zasu samu. AT: \"Bari Yahweh ya daɗa lambar 'ya'yanku ƙari akan ƙari\" (Dubi: figs_explicit)"